Skip to content

Abin Sirri Ne

Abinda ke cikin zuciya ai sirri ne!

Kano, Nigeria

Iliyasou Tillaberi ke zaune a daya daga cikin kujerun ofishin AlMustapha na I and A group of companies. Kallo daya za kai masa ka gane ya sha jinya jikinsa ya nuna matsananciyar rama. A hannunsa wata sanda ce da yake dan dogarawa irin ta masu kudi.

Al Mustapha ke zaune yana fuskantar sa. Ya riga ya sanar kar kowa ya shigo ofishin suna ganawa da mahaifinsa. Bayanai yake yi masa akan wasu kamfanoni da suke son siya su mayar da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.