Skip to content

Bakaken maganganun yar modu ba su dame ta ba, labarin da aka gaya mata ya fi komai daga ma ta hankali. Ji tayi kamar zata haukace, bata taba tunanin tana da kishi ba sai yau. Almustpha ya auri wata ba ita ba? To ina zata saka kanta? Ai sai mutanen gari da makiyanta irinsu Luba ma suyi mata dariya. Ji take kamar ta mutu don bakin ciki!

Kawai sai ta ji kuka ya zo ma ta, abun da ta dade bata yi ba. Ta kalli yar modu a gigice ta ce

"Almustapha nawa ne, nawa ne ni kadai! Duk wacce. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.