Tsakani na da ke
Ashe tsakanina da ke wani alamari ne mai ban mamaki? Ashe tsakanina da ke 'yanuwantaka ce? Ashe tsakanina da ke soyayya ce? Me ya sa abubuwa ba sa zuwa a daidai lokacin da ya kamata su zo? Me ya sa su kan zo a kurarren lokaci? Me ya sa?
-Almustapha Iliyaso Tillaberi
Hajiya Hadiza ke tafiya akan titin zoo road da ke kano. Tana hanyar zuwa wani biki diyar kawarta na nunawa sa'a. Nakasasshen mijinta ta bar shi a gida ko bi ta kan sa ba ta. . .