Uwa da da
Shin ko ka san irin son da ke tsakanin uwa da d'a? Shin da gaske za ka iya komai saboda wannan abu da ake kira d'a?
Bayan shekara goma
Ajiya..ina bekin cikin senar miki, kina doke da cutan kanjamau! But ya kamata ki gane cuta wannan ba mutuwa ba ne, mutane dayawa dayawa suna doke da ita but suna shan megani, ba a seni ba. so, if kana shan magani ake ake..babu damuwa..babu mesala..
Zaune take akan kujera ta zuba ido tana kallon bayeraben likitan yana. . .