Karshen Alewa
Karshen alewa kasa!
With a heavy heart i conclude the last 2 chapters of Maitafiya. Ya Allah ka karbi ranmu muna mai tuba a gareka. Ya Allah ka sa mu gane girmanka da daukakar ka tun kafin lokaci ya kure mana. Allah ka sa mu gyara kurakurenmu tun kafin mu fuskance ka dan darajarka dan darajar fiyayyen halitta. Allah ka raba mu da dattin zina, ka sa mu nisance ta ka sa mu bayyana a gabanka muna tsarkakakku, masu tuba, masu nadama! Ya arrahmar rahimin ya Alkhramal Akhrameen ya zhul jalalu wal. . .