Skip to content

Haske

Haske maganin duhu. Haske ya bayyana, duhu ya yaye.

Kano, Nigeria

Shekaru dayawa sun ja dauke da abubuwa daban-daban.

Tsaye suke a gaban sasshen SS wali na  Asibitin AKTH inda ya danganci kula da masu cuta mai karya garkuwar jiki.

Abba ne da mahaifiyarsa Hindatu, hannusa rike da ledar magunguna. Shi ne ya kawo ta kamar yadda ya saba, suka doshi wata jaramar mota kirar starlet. Fuskarsu kadaran kadahan suka shige suka fice daga asibitin.

Abban ne ke cewa

"Ai mama, idan na samu na ajiyeki. Yanzu yanzun lodi zan yi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.