Skip to content

Ina mafita

Ina mafita? A lokacin da babu mafita!

Kano, Nigeria

Washegarin rasuwar Muhammadu, Hindatu ta tattara na ta ya na ta ta koma gidansu, 'Yanuwa da abokan arziki suka yi ta zuwa ma ta gaisuwa.

Ta kudurce a ranta cewar idan fa bata nemi mafita ba to da daya da daya sai ta nemi 'ya'yanta ta hange su a hannun mutuwa.

To zaman gidan ma jiya i yau. Makauniyar uwarta na nan yadda take da kannenta gudu uku mata, sai ita cikon ta hudu da 'ya'yanta biyu cikon biyar da shida. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.