Skip to content

Allah Salma take ta fara karantawa cikin zuciyarta ba tare da nutsuwa ba ta fara karanta rubutun mai blue biro . "Assalamualaikum 'yata Salma, nasan komai dadewa zaki dawo wannan gidan, ni kuma wata kila kafin wannan lokacin bana raye, hakan yasa nake son sanar dake cewa, ban ta'ba kyamar rubutun da kike yi ba , na biyewa yayana ne matsayinsa na babba da yake da wahalar fahimta, amma sai gashi matsalar ta kai ga har kin bar gida ." Salma ganin wata fuska da aka zana tana kuka ne yasa hankalin ta sake tashi tana rudewa da kuka, a wannan yanayi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.