Skip to content

A falo Baba Sani da iyalansa suka gama koke-koken su sannan suka bijiro mata da zancen aurenta da Dr. Bakori. Girgiza kai take yi cikin kuka, “Baba bana sonsa, ba zan iya rayuwa da namiji ba, ku taimakeni kada ku yi min haka, nafi son rayuwata a haka.” Cikin natsuwa suke warware mata waye Dr. Bakori, har ta samu ta rage rudun da take ciki. Ta ce kafin ta amince tana da bukatan yin Magana da Dr. Bakori. A waya suka yi Magana, ta ce masa zai sake ta idan komai ya dawo dai-dai. Da kwarin guiwa ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.