Skip to content

Author

Na Kamu Da Kaunar Matacce 28
Tunda Munaya ta koma gida, ta duƙufa da karatu, da kuma ibada. Shi kansa Zayyad kwana biyu ya rasa gane kanta. Yau har cikin ɗakin ya shigo. Tana kwance kanta... Read more.
Na Kamu Da Kaunar Matacce 27
Wurin ya yi tsit! Baka jin komai sai ƙarar fanka, da ke gudu. Wanda yake nuna an ƙure gudunsa ne. Hajiya Nafisa da su Suhaima suka ƙanƙame Zayyad suna kuka.... Read more.
Na Kamu Da Kaunar Matacce 26
Kai tsaye ya duba Location a wayarsa ya gano wani asibiti ne. Kasancewar Hajara ma ta watsar da wayar ne a gefe tana ci gaba da rizgar kuka. Amina kuka take yi ... Read more.
Meenal 28
Canza fuska tayi kamar zata yi kuka, tana girgiza kai, "A'a soyayya dai mijina." Murmushi ya ƙwace masa suka miƙe dukkansu ƙafafun wandonsu a ninke yake. Kai... Read more.
Na Kamu Da Kaunar Matacce 25
Mahaifin Amina ya yi matuƙar ƙoƙari akan lamuran gidan Alhaji Mohammed Hashim. Suhaima ta kasa haƙuri ta zagaya ta kira Kakanta a waya, ta labarta masa koma... Read more.
Meenal 27
Yau satin ta biyu kenan a wurin ta rame tayi baƙi. Iya wahala Meenal ta sha shi ta gode Allah. Damuwarta a wani hali Ahmad yake ciki? Waye zai kawo masa shaidu... Read more.
Meenal 26
Kukan da suke yi ya fi komai sake dagula masa lissafi. Sai dai har gobe har jibi ba zai daina kallon Hajiya a matsayin silar cilla danta a matsala. Ita kuwa Haj... Read more.
Meenal 25
Da safe Hajiya ta cika tayi tam. Da ƙyar ta amsa gaisuwarsu. Hakan yasa Meenal ta kimtsa kayanta yana shigowa ya samu har ta gama shiryawa. Kwanciya ya yi kama... Read more.
Na Kamu Da Kaunar Matacce 23
Har Dokto ya wuce Mubaraak bai sani ba. Baƙin ciki ya saka Anti Zuwaira ta zo ta tsaya a gabansa fuskarta babu annuri. Iya gigicewa dukkansu sun yi. Bata ce ko... Read more.
Na Kamu Da Kaunar Matacce 22
Ji ta yi jiri na ɗibarta, kamar na ɗauketa an buga da ƙasa. Ihu take yi amma babu mai jinta. Harshenta ya karye. Wasu irin kunamu ke harbinta ko ta ina. Ta t... Read more.
You cannot copy content of this page.