Skip to content

A yau gidajen jaridu suka cika da labarin sace Hajiya Laure mahaifiyar Alhaji Bako.A daren jiya ne da misalin karfe goma sha biyun dare aka sace Hajiya Laure a gidanta. An tabba tar da 'yan bindiga ne suka saceta.

Dr. Zayyad da ya gama karanta jaridar ya dubi Sakina da ke gefensa tana yanka masa tufa.

"Kika ce bakisan matar nan ba. Gashi naji ance mahaifiyar Alhaji ce. Kuma ni ankawo mini ita asibitina cikin halin yunwa ya gaskiyar abin yake?"

Yayi maganar yana rutsata da kallo. Sakina ta dago tare da leka jaridar cike da mamaki.

"Mahaifiyar Daddy. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.