Skip to content

"Na hango ki."

Hamza ya fadi yanda ya sauke kalmar 'G' din da take cikin 'Hango' din na fito da fulatancin da yake harshen shi, ita kam ta cikin tabaran fuskarta take yawatawa da idanuwa ko zata hango shi

"Ban ganka ba ni kam."

Cewar Hindu tana danne tambayar da take sonyi mishi ta kowacce irin mota yake ciki. Bataso ya fassara tambayar da ko tana so tajini dan tasan darajar da zata dora motar tashi a kai.

"Zaki ganni nan da mintina biyu, zan yo kwana ne..."

Titi take kallo sosai, zuciyarta na lugude kamar zata fito daga kirjinta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.