Skip to content

Lokaci zuwa lokaci take dan juyawa tana kallon Hamza da yake tukin shi hankali a kwance, ko sau daya bai juyo ya kalleta ba tunda aka tashi daga dinner din da ta kawatu daga wajen shirin kujerun, ko hotunan da aka dinga yi musu sai dai yadan yi murmushi, wani ya rike hannunta, wani ya tsaya a bayanta. Da aka kira su filin ma, hannunta ya rike sukayi tsaye. Tasan daga shi har abokan shi suna da kudi, amman yau sun nuna mata kudin nan da suke dashi basa jin komai wajen likasu. A cikinsu mutum daya ne taga yana. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.