Skip to content

Yafi mintina goma da bude idanuwan shi, amman sam yaki ko da motsawa ne, komai nauyin shi yake ji, da kyar yayi sallar asuba, itama a cikin daki, sabo ne kawai abinda ya tashe shi a yanda yake jin shi kamar marar lafiya. Karatun Qur'ani ma, da kai ya karanta abin da ya sawwaka, yaja jikin shi ya koma kan gado ya kwanta. Baya gane hasken rana ta cikin dakin saboda gabaki daya labulayen a sake suke, kuma ya kashe wutar dakin, akwai dalilin da yasa ya yi zanen taswirar dakin a haka, saboda bayason haske sam idan bacci. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.