Skip to content

Jin shi yake kamar an watsa mishi ruwan kankara, sanda ya koma gidan Fodio a falo ya sami AbdulHafiz. Tun fitar Hamzan suna tare da Fodio, panadol yasa Arafat ya dauko ya bashi. Da kan shi ya shiga kitchen ya hada mishi ruwan shayi mai kauri ya bashi ya sha, suka fito suka bar mishi dakin. Sai bayan sun dawo sallar azahar ne ma ya leqa ya ga yana kwance, sake janyo mishi kofar yayi ya dawo falo ya zauna. Addu'ar neman Rahma yake ma Ashir da ko jana'izar shi ba zasu samu suje ba, zai so suje. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.