Skip to content

MURYA

Kwanaki arba'in kenen da rasuwar Malam Idi mijin Tafisu, kuma a ranar ne aka ce kowa ya hallara. Yayansa Malam Mudi shi ya tsaya ƙerere yana nuna mata ɗan yatsansa cikin karin harshensa ya ce, "Saurara, Tahisu. Waɗanga ɗiya hwa babu mai bar maki su wurinki. Yaushe na aka barin ɗiya hannun macce su tambaɗe a zanka kiransu ɗiyan mace?" Ya ɗaga hannu ya daki wani murfin taga na langa-langa ya ɗora da faɗin.

"Wanga gidan dukiyat marayu na, kuma kassuwa zai shiga, haka su ma gonakin. Ɗiya da dukiyat su duk alhakin su. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.