Skip to content

Ai kawai sai Tafisu za zari mayafi akan igiya ba ta bi ta yaranta ba ta fantsama garin Hayin Tudu wajen ƙanwar mijinta marigayi, Dije 'yar Babandi. Gida cike yake maƙil kowa shagalinsa yake domin kuwa a yau din ne aka daura auren Aminatu, ashe angon dai bai wuce dan dijen ba Yusuf da ya je cirani Lagos ya dawo.

A ranar idon Tafisu ya rufe saboda ɓacin rai ta dubi Dije ƴar Babandi ta fara gaya mata son ranta.

"Haba dije! Yanzu 'yar tawa da na haifa a cikina za a ɗaurawa aure ban sani ba? Shin an. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.