Skip to content

Ban kira Babana ba mamana na kira ina kuka amma ta ƙi ɗaga kirana, don fushi take da ni tunda Aminu ya kira ta ya zazzage ni ta ce in baro mishi gidan shi tunda ba ta da mutunci a idonsa ya kira ta yana antaya min zagi.

Na kira Babana na faɗa mishi abin da ta ce ya ce in rabu da ita in yi haƙuri in zauna ɗakina.Tun daga nan ko na kira ta sai ta ƙi ɗauka.Na kira Babana wanda zuwa yanzu ya ce da ya ga kira na gaban shi faɗuwa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.