Skip to content

Idan kika je ban ce ki kwanta kamar yadda take kwanciya mai aiki na mata komai. Kuma a gaban ki nan muka kashe rikinci kan mai aiki na gyara part ɗinshi.

Girki kuma in har yana nan ban ce ki ji ƙyashin kowa zai ci ba ki yi don shi din mai son cin abinci ne da shi kawai za ki kama shi.Share kin da yake ban ce ki sa a rai ya dame ki ba lokaci kaɗan zai shiga hannunki sai yadda kika ga dama za ki juya shi.

Mai gayyatar ki idan da alheri ta gayyace. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.