Tana isa tuƙin da ta yi ko zaman da suka wuni suna ludo ji take duk ta gaji. Wanka ta yo ta sauya kwalliya ta fito ta ba Hajjo umarni ta shiga kitchen ta yi ma Safwan girki.
Shigar ta kitchen ɗin ya yi daidai da knocking ɗin Isya, Hajjon ta fita ta buɗe ya fara shigo da kayan mai gidan, ta ce "Alh ya iso kenan? Ya daga mata kai.
Cikin takun shi ya shigo falon Farha ta iso ta rungume shi suka wuce bedroom ɗinshi neman haɗe bakinsu take yi ya janye ta "Ban ci. . .