BISMILLAHI RRAHMANI RRAHIM
Ƙarfe tara na dare a agogon Nigeria da kuma Niger, amma idan ka fito waje zaka yi tsammanin ukun dare ne, a dalilin ɗaukewar sauti da kuma motsin mutane, wanda madarar sanyin da ake zubawa ta haddasa.
AL-MU'AB HOUSING ESTATE: rukunin gidaje ne da aka fi ganin kaikawon mazauna cikinsu da daddare, domin kuwa kaf a cikinsu babu cima zaune, sai gashi a wannan lokacin mai gadinsu ne kaɗai wanda da ake jin motsinsa a waje, shima hakan ya biyo ta hanyar abincinsa ne, da idan ya ɓuya a ɗakinsa bana jin wani. . .
Gaskiya wannnan labari cike yake da darrusa, Allah ya mana tsari daga mummunan ƙaddara ya bamu dacewa da rabauta duniya da lahira Allahumma amin Ya Allah,
Haka fa ya faru ga kantawa amma ita nata bangaren ji ne ta zama kurma tun da tayi jinya a ƙarshe 2022 gashi har zuwa yau bata warke tun kafin aurenta , gashi yanzu har tayi aure,
Allah ya bamu lafiya da imani Allahumma amin Ya Allah
Allah Sarki, Amiiin ya Allah
Mutum kam ba a gama halittarsa sai ranar da ya koma Ubangijinsa.
Fata dai Allah ya barmu da cikakkiyar lafiyarmu Amiiin.
Nagode sosai
Ma Sha Allah
Allah Ya sa an fara a sa a.
Ma sha Allah. Sannu da ƙoƙari mai awarar ƴan gayu, labarin ya ja hankali na. Shi kuma Deeni irin tasa ƙaddarar kenan. Allah ya kara zaƙin hannu.
Amiin ya Allah Auntin Khalil, godiya mai yawa da fatan Alkhairi
Amiin ya Allah, Nagode sosai Madam