Skip to content

Farinciki marar misaltuwa ne ya bayyana a fuskar Md, kasantuwar fatanshi kenan dama a samu sanadin da Deeni zai fita ƙasar waje domin neman lafiyarsa, wanda hakan ne kaɗai mafita a gare shi.

Cike da wannan farinciki ya dubi Dr. Safiyya tare da faɗin "Amma na ji daɗin wannan ƙoƙari naku, Allah ya saka da Alkhairi, ya kuma bada iko Amiin", Dr. Safiyya ta ce "Ai wannan shi ne kaɗai abin da zamu iya yi ma Deeni, duk da ya cancanci fiye da haka", Md ya ce "Gaskiya ne wannan, Allah ya sa a dace. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.