Skip to content

Da farincikin samun nagartaccin ƴaƴa Hajiyarsu Deeni ta yi barci, aikuwa sai ga shi ta yi gamo da abin da ya fi wannan farinciki a cikin barcinta. Babansu Deeni ta gani cikin fararen kayan da ya saba sakawa, kasantuwar shi mutum ne da farar color ta ke favourite a wurinsa, zaune suke a wani ƙayataccen falour suna hira, tambayar shi ta yi "Ina ne nan?", don ba asalin gidansu ne ba, amsa ya bata da "Gidanmu ne", da mamaki ta ce "Alhaji, ina ka samu kuɗin siyen wannan babban gida na alfarma haka?", amsa ya kuma bata da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.