Skip to content

Tsit ɗakin ya yi, kowa ya zaƙu ya ji me Alhaji Lawan zai faɗa, musamman Deeni da gabansa ke faɗuwa, duk da ya san Alkhairi ne ya kawo su, domin idan ma wata damuwar ce toh ba zasu zo ba. Ɗan shirun da Alhaji Lawan shima ya yi ne ya sa Hajjah tambayar sa "Alhaji ko yaran su fita ne?", kai ya girgiza "A'a, na fi so ayi maganar gabansu duk su zama shaida", rausaya kai ta yi "Toh shikenan Alhaji."

Murya ya gyara sannan ya ɗaura da faɗin "Magana ce mai ɗauke da abubuwan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.