Skip to content

Sun yi farincikin da suka daɗe basu yi n irinsa ba a wannan dare, don kuwa har sai da daɗin ya kusa kashe su, duk da Deena bata son a faɗi haka. Bayan sun samu nutsuwa ne suka saka ɗansu a gaba tare da yin barci mai cike da nutsuwa, don ma ya kama watan Ibada, kuma a ƙasa mai tsarki, ba wani barci sosai suka yi ba saboda zuwa masallaci. Wurin ƙarfe uku ne suka kimtsa tsaf, sannan suka nufi masallaci domin gabatar da sallar Tahajjud. Tun daga wannan rana farinciki ya wanzu a zukatan family. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.