Skip to content

Bayan wasu kwanaki ko nace satuka,da zuwa lokacin sai nace har na fara sabawa da halin mutanan cikin gidan Yaya Samir kam mutumin kirki ne shi ne abokin fira na idan yana falon idan bayanan zaman idan na ji zan takura sai na shige kitchen wajen Mai yi musu girki Baba Indo da tun farkon zuwa na take min wasa da dariya tana tsokanata da babbar jikarta kamata take take shaidamin,da matsalolin rayuwa yasa take aikin a gidan amma ba wai zaman na mata da da'di ba takan fa'da min su mutane ne kusan da baka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.