Skip to content

Misalin qarfe goma na safe na kammala shiryawa, Halimah ma ta shirya dan Yaya Baffa zai kaini Tasha tako ce lallai sai ta bishi an rakani da ita Faisal ya dauki jakata ya kaita napep dake kofar gida,Abban Halimah da mamarsu ku'di suka bani nayi ku'din mota da inada niyyar qin amsa Halimah kuwa ta kar'be tace su bata ta bani,tasan halina na musu godiya duka gaisuwa suka bani nayiwa su Mamah da qannenah,haka muka fito ina sake jin qaunar Halimah da ahalinta a raina muna tafe a mota Halimah tana jana da fira. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.