Skip to content

Tun tafiyan Inna Habiba sai kuma ya zamana Inna Rakiya ta koma kan ɗiyar ta, duk wani tsana da take yiwa iyayen ta sun koma kanta, ta tsani ta buɗe ido taga baƙin fuskar AMINATU, shiyasa kullum ranan duniya sai ta zane mata jiki saboda tsaban tsana da tayi mata, da zaran Man Abba ya fice a gidan zata soma kirɓan ta tana saka ta aikin wahala, idan bata yi ba da bulalan ta na inji shi take zulala mata tayi ta jibgar ta kamar jaka, a lokacin Shekarun ta be fi bakwai ba amma babu azaban. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.