Marubuciyar:-
ƳAR SARKI CE
MAFARKI NAH
JAHILCI KO AL'ADA
ƳAR KARUWA
SHAAMEEƘH
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله
Ina mai miƙa dubban godiya ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani ikon fara rubuta wannan labari NAUYIN BAKI, ina addu'a da fatan Allah ya sa na kammala lafiya yanda na fara lafiya cikin aminci, duk wasu fitintinu da wasu abun ƙi Allah maɗaukakin Sarki yayi mana katangar ƙarfe da su, mu kammala cikin ikonsa da amincewansa da yardansa lafiya.
Duk wasu kura-kurai da za su wanzu bisa kuskure Allah. . .