Skip to content

"A a Baba, ba za'a yi haka ba, ka kawo ko rabi ne sauran sai ka biya daga baya"

"Na ce ku je ku yanke"

"To shikkenan baba, mude akan aikinmu Muke" haka suka je suka yanke wutar yana kallansu

Daga qarshe ma tsaki yasaki yana tunani, da kudin da ake nema a wajansa zaiji koda wata kudin wuta, su wutar ta dama, a wannan yanayin da yake ciki wutar nan bata gabansa.

"Salamu alaikum barka da hutawa Abba, da fatan mun same ku lafiya"

Juyowa yayi ya kalli maiyi masa maganar yace "A a sultan, kaine akan hanya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.