Skip to content

Saboda tsabar baqin ciki suna tafiya ahanya amma babu me cewa komai, kowa takaici ya isheshi, Malam kuwa kukan zuci kawai yakeyi, yau shine aka watsowa kudi, suda ake zuwa wajansu ace su taimaka da addu'ah idan lokacin zabe yazo, ko kuma adauki kudi a turasu zuwa saudia domin suyi addu'ah akan Allah yasa suci zabe, yauga irin mutanan nan waninsu ya watso masa kudi

Abba kuwa kokadan baiji haushin abinda Sultan yayi ba, saima kunyar mahaifinsa dayakeji akan rashin kunyar da akayi masa da girmansa da mutuncinsa, shikkenan de yanzu rayuwa tazama sai inkana da kudi ne. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.