Bakin ciki ne da takaici suka kama shi, wai me yake damunsa ne? Shikenan daga ganin yarinya duk ya bi ya d'aga hankalin sa akanta? Ya rasa me yasa zuciyarsa take azalzalarsa akanta, qwaqwalwar sa ta kasa goge sunanta, me yasa ya damu da lamarin yarinyar haaka? Yana ji aransa yana so ya sake ganinta koda sau daya ne, but meyasa hakan? Ba kasa fai fararen mata suke birgeshi ba because of acikinsu yake, kullum su yake gani, kuma su din ya tashi yaana gani, koda ace soyaiya zaiyi bashi da ra'ayi akan farar mace gara yayi mix. . .