Skip to content

Ta kasa kiran ko ɗaya daga cikin ƴan'uwanta a waya, bata san wane irin labari za ta ji kan Auntynsu ba, mai daɗi ko akasinsa? Da wannan dalilin yasa ta zaro wayarta a jaka ta kashe, aka ce zuwa da kai ya fi saƙo, gara ta je ta ga halin da ake ciki da idanunta.

"Langes, yanayin iskar garin ya canza, ɗan fesa min turarennan ta baya-baya ko za mu shaƙi iska mai daɗi."

Kalaman da kunnuwanta suka jiyo daga bakin direban napep ɗin kenan, ko kafin ta ce wani abu ko yunƙurin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.