Yau da gobe abin tsoro, ba a yanda ranaku suke karewa zuwa daren da yake wayewa da safiya ba, ba kuma a yanda kowacce rana take kara kusanta dan Adam da kabari ba, rashin tabbas din da yake cikin yau da gobe yafi komai tsorata Dije da dan ta ya makalawa Daada yana sa sunan nata fara bacewa a bakunan mutane. Ko Julde ta kalla sai ta kara sallamawa da lamarin duniya. Sai taga kamar jiya ne Abu ta saka mata shi a hannun ta, amman yanzun gashi nan da shekaru uku cur a duniya. Ko wanka tayi mishi ta. . .
Hmmm dije kinyi kuskure babba
Rashin ilimi beyi ba 😂😂