Skip to content

Kallon ta Abu takeyi, in da wani ya ce zata taba kallon Dije da irin wannan idanuwan zata karyata, saboda Dije ce, Dije da ko lokacin da Datti ya auro ta da kuruciya bata ga alamar hauka a tattare da ita ba. Ashe dai hauka bashi da alaka da shekaru? Ashe hauka na iya samun ka ako wanne bigire na rayuwa."Haukan da ya same ki kenan Dije?"Abu tayi maganar tashin hankalin da take ji na bayyana ta cikin muryar ta, hannu Dije ta kai tana dauke kwallar da ta taru a gefen idanuwan ta."Ba hauka nake ba. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Rai Da Kaddara 24”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.