Skip to content

"Hamma zan kirga daya zuwa goma, idan baka bude kofar nan ba zan karya in shigo"

Yana jinshi, tunda ya karaso kofar dakin yaji takun tafiyar shi, saboda Khalid baya iya tafiya da takalmi baija kafa ba, har mamakin shi yakeyi, bashida wani nauyi balle yace jikinshi na yiwa kafafuwanshi nauyin da ba zai iya daga su yanda ya kamata ba. Daya kwankwasa  daga farko ji yayi kanshi da yake ciwo yana neman rabewa biyu, tun jiya yake damunshi da kira a waya sai da ya kashe wayar gabaki daya. Yazo ya kwankwasa ya gaji ya tafi, shine yau. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Rai Da Kaddara 49”

  1. Ni dai Allah yasa Madina Rabin Salim ce, nawfal ya samu Mai sonsa. Itama Salim yana sonta a barsu a haka please. Mungode

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.