To a warrior, that's my grandma, who has been battling with cancer for 45 years now.
*****
"Hey Mug..."
Ya kira a hankali, cikin muryar da ta ratsa shirun studio din tana kuma isa kunnuwan Madina duk da hankalinta yayi nisan kiwo, juyowa tayi tana kallon shi, idanuwanta tsaye akanshi, sai dai rashin gilashinta yasa bata ganin shi sosai, ta kara kankance idanuwanta kamar hakan zai wanke mata hoton shi. Yanayi ne da babu wasu kalamai da zasu misalta yanda Salim yaji, ya kamata ace ya dago hannun shi ya dafe zuciyarshi da take barazanar fitowa daga kirjinshi saboda tsallen. . .
Rai da kaddara
Nidai nayi iya kar yina BANA ganin Rai da kaddara 2 gaba daya so bansan ya zanyi ba Kuma
Ki duba/searching ‘Rai Da Kaddara 21.’ a nan book 2 ya fara.