Skip to content

Epilogue 2

Mutuwa sunanta iri daya ne, sanadinta da sakonta ne yake bambanta, akwai mutuwar da zakaji labarinta kawai ta tabaka, akwai wadda zakaji labarinta ta baka mamaki badan wanda ta dauka yafi karfinta ba, akwai wadda zaka jita ta tuna maka taka mutuwar da kake zaman jira, akwai kuma wadda zata idan ka jita zata daga kafafuwanka ta sulmuyo da kai ta ka, ta hargitsa lissafi da duk wata natsuwa da kake tare da ita. Wannan mutuwar itace ta Yelwa a wajen Madina, mutuwar da ta basu notice tunda ta nuna alama ta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

3 thoughts on “Rai Da Kaddara 58”

  1. Dukkan gdy da yabon sun tabbata ga Allah madaukakin sarki me kowa me komai tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayayye masoyin ubangiji shugaba kuma cika makin halitta ruhullahi Hakika Allah yayi bayanin baiwa da kuma basira acikin littatafansa masu tsarki ita wannan baiwa yana baiwa bayinsa nagartattu ne da kuma wanda yayi dace rubutu hikima ce naki hikimar ta zarce hikima anty lubna Allah yakara baseera yaja kwana lfy da zuriyya dayyiba.
    Amin ya rabbi
    Amin ya Rahman
    Amin ya Rahim.

  2. Am just finishing this novel now, amma ban taba karatun littafun da ya sanya ni kuka kamar rai da kaddara ba, rayuwar daada abin tausayi ce har yanzu da na kawo karshen littafin i can’t stop myself from crying over daada’s nemesis rayuwar ta akwai ban tausayi, akwai ban tausayi sosai da sosai, har gobe na tuna daada sai na ji qwallah. Kudos to you lubna

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.