Skip to content

Sati biyu kenan. Ba Auwal kaɗai ba. Hatta ita Aisha zata iya cewa Allah ya sanya musu albarka a kasuwancin da ya fara. Kamar dama can duk wasu ƙofofin samun shi suna cikin kasuwancin. 

Gane hakanne bai yi ba. Kuma su duka sun ji daɗi da Yaya ya barshi nan garin Kaduna. Dama yana ta saka yara a harkar shi ta nan ɗin. Mutane ne yanzu babu amana. 

Sanin su Auwal ɗin basu da ra'ayi ne yasa shi bai neme su ba. Sai da yaje da kanshi yai masa magana.

**** 

Zaune suke tana taya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.