Skip to content

Mujahid da Binta 'yan dangi daya ne, wadanda iyayensu suka sha gora guda, mahaifin Binta Alhaji Hassan da mahaifiyar Mujahid Gambo uwarsu daya ubansu daya. Haifaffun garin Bauchi ne daga qauyen 'Voto'. Su biyar mahaifansu suka bari a duniya, Malam Adamu, Hassan da Usaina da Gambo, sai auta Mairo. Bayan rasuwar iyayensu Usaina ta bi baya, Mairo ma haka, sai kuma Malam Adamu aka bar Hassan da Gambo a doron duniya cikin maraici, suka hada iyalan 'yan uwansu  da nasu suka riqe.

Voto qauye ne sosai, wanda za a kira ya amsa sunansa na gaskiya a sunan qauye. Babu. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Rigar Siliki 2”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.