Cikin wasu qananan daqiqu Binta da Yaks suka saita kansu daga rikitar da suke ciki, lokacin da suka ji takowar Nabila zuwa falon Bintan da suke zance, suna jiyo darerakunta da mutan gidan, har suka taho tare da Karima.
Duk da Yaks a rikice ya ke bai fasa macewa a shauqin shanya ido ya zura wa qofar falon kallo ba, har su Nabilan suka shigo tana cikin matsananciyar fara’ar da rabonsa da ganinta a kuncinta tun daga lokacin da ta ke aro gizago ta yafa da zarar ta ganshi.
Abin mamaki yau da fara’arta ta shigo ko. . .
Very interested novels s