Kwannansu guda aka sallamo su daga asibiti, Hajiya ta matsa aka bar Nabila a nan ta sake kwana biyu har ta warware, sannan cikin rashin sani ta sanya Mujahid ya mayar da ita gida.
Ummi da Nabila ba su so wannan umarnin ba, amma Mujahid ya so shi, ya dauki Nabila cikin karsashi suka tafi.
Farkon tafiyar ya fara jan ta da hira kamar da, sannan kamar kanwarsa, ita kuma gabadaya zuciyarta ta toshe, da kyar take qarfin halin amsa masa har suka ci rabin tafiyar.
Da ya fahimci cewa, ba zata rarrasu ta wannan sigar ba sai yayi. . .
Nice
Very sweet 💗
Fantastic
So fantastic and lovely Keep it up dear Allah ya Kara basira👏
Allah ya Karo basira