Skip to content

Mujahid na cikin fushi, amma a hakan ya jin ba zai taba samun kwanciyar hankali ba sai ya san wacece Bintansa kuma da wacce irin qafa ta shiga wancan mafiyayyen asibitin kuma da wanne ta fita?.

Duk da wannan saqar tasa ba ya jin farin ciki sam, fuskarsa daure ya shigo gida ya haye Benensa bayan ya je wajen aikinta aka ce masa tun rana ta tafi.

Bayan sallar isha yana wanka ya dinga jin wayarsa na kadawa, saboda haka yana fitowa ya bi ta kanta, sai ya tarar Nabila ce da kiran, nan da nan ya bi ta, sai. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.