Skip to content

Duk da cikin kiciniyar biki ne Hajiya ba ta fasa lalubo Binta sun kebe ta tuhume ta rashin ganin Nabila ba,

“Allah sa dai Binta ba halin naki kike nuna wa yarinyar nan ba, me yasa na gan ki ke kadai?”

Binta ta ji daci da tuno yadda suka yi da Mujahid akan zuwan Nabila bikin Yaks, sai dai iyakarta kenan, ko zata iya bawa Hajiya labarin ba zata iya bayar da shi yadda za’a ga laifin Mujahid a yanzu ba, sannan ko da zata bayar da labarin ma ba lallai Hajiya ta yarda da ita ba tunda akuyarta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Rigar Siliki 57”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.