Skip to content

Ita ta shiga gida da fargabar ta inda zata fara, ga dai Mujahid din nata da fuskar shanu, ko murmushi babu a fuskarsa bare alamu na zai kawo mata zancen soyayyarsa ta taya shi, kenan dole ita zata fara dauko gangar ta kada, ya Allah ya taya ta da rawa, ya Allah ya bata rai ya kushe ta. Shi kuma ya shiga gida da murnar zai fara sabuwar rayuwa, zazzaqa wadda ba dukkan matashi irinsa yake sa’ar damqar irinta ba, ya sami abinda yake so irin Binta, sannan ya sami mace tagari kyakkyawa irin Nabila wadda sam sonta ma. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.