Skip to content

Dukkan su ukun jinya suke har aka shude sati uku, tuni Nabila ta gama hutunta ta tattara kayanta ta koma gida, ta koma bakin darasi.

Da ma kamar ta fi su shan wuya a jinyar, domin ita tana jinyar abu uku ne, mayataccen son Mujahid wanda ya kamata a ce daga shi aka qago sunan maita ba wai shi kansa a danganta shi da maita ba. Sai abu na biyu, ciwo da takaicin yadda ta furta kalamin da ya tona asirin zuciyarta a kan Mujahid din ga Binta, don tana da yaqinin wannan nakasu ne a matantakar da ita aka. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.