Sai da na ga Hamzah ya nutsu, ya samu gamsuwar data dace da shi, bayan yayi wanka kamar yadda na gaya masa duk bayan intercourse sai an yi wankan janaba, irin wanda yayi na shiga musulunci ne sai banbancin niyya, ya dawo cikakken Hamzan sa wato bayan ya shirya cikin shirt da wando samfurin Bloomingdale’s, ya fito a dan gayen sa sosai wato Hamzan nan na Siyama a VOA, ya zauna daura da ni yana danna wayar sa, sai na karya murya ina mai shafa physique chest din sa ta hanyar zura hannu na cikin rigar sa na ce. . .
I want it because I like it