Skip to content

Daidai lokacin da ya kawo kofar dakin Siyam, sai ya kashe wayar ya saka a aljihun jamfar sa.

Yana shiga dakin ina fitowa daga toilet, daure da tawul iya gwiwoyi na, wanka na fito na kuma wanke gashin kaina yana ta yararin ruwa, duk ya hautsine ya jike, yana bukatar in busar da shi da (hand-dryer) kafin na kwanta barci.

Ina jin sa yana ta magana a waya amma ban san me yake cewa ba ko da wa yake maganar, kamar dai cikin yaren sa yake maganar, na dai tabbata daga shigowar sa zuwa yanzu ya ci abincin da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Sakacin Waye? 48”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.