Skip to content

“A rayuwar duniya kowa da kaddararsa!”

Wata waka ce ta marigayi Dr. Mamman Shata da Hamzah Mustapha Mawonmase yake matukar so, a duk lokacin da damuwa da tunanin Boddo ya addabe shi ya kan murdo wannan wakar yana bi, yana yarda da dukkan kalaman da ke fita daga bakin fasihin mawakin na kasar Hausa wanda ya ci dogon zango a arewacin Najeriya.

And he is in love with the song, with the dialect, with Hausa people, with Hausa language, culture da traditions na Hausawa, da duk wani abu da ya shafi Hausawa da Fulani tun ma kafin ya san Siyama. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.