Ya dawo daga Masjid inda yayi sallar asubahi bai kuma taho gida ba sai da gari yayi haske. Ya tarar har Nanny din Nasra ta iso. Wato dattijuwar Takarin da ya dauka take kula masa da ita daga safe zuwa yamma. Ta zo karfe 8 ta koma biyar na yamma lokacin ya gama dukkan uzurorin sa na Jami’ah ya dawo gida, sai ya cigaba da kula da Nasra da kan sa har wayewar gari.
Yana daukar daliban Master’s Degree ne yanzu haka a Jamiar ta Ommul Qura a kan albashin Doctorah na kasar Saudiyyah. Jami’ar ta bashi. . .
Wow wow wow what’s an amazing love story 😍❤️❣️